Labaran Nishadi

Allah Sarki! Safara’u tasha da kyar a wajen wasan Sallar datayi a Kaduna

Dubun nan masoya ne sukayi cuncurido domin ganin wasan mawakiyar Safaa tare da iyayen gidan ta su Mr442,Madox da kuma manager din su Ola Of Kano.

A cikin bidiyon da zamu saka muku zakuga abubuwan ban mamaki da suka faru a wajen wasan nata wanda ba kowanne mawaki ne zai samu irin hakan ba a wannan lokacin.

Wata budurwa ta rawaito yadda aka jibgi mawakiyar a wajen taron duk da ba ita kadai taje ba.

 

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:

https://youtu.be/TUgkdtliD6U

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!