Labaran Duniya
-
Gwamnatin riƙon ƙwaryarmu ba za ta wuce shekara uku ba – Tchiani
Shugaban mulkin soji a Jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani ya ce gwamnatinsu da ta hamɓarar da shugaba Mohammed Bazoum, ba…
Read More » -
Ecowas ta ce hafsoshin sojinta sun sa ranar shiga Nijar
Jami’an Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Ƙasashen Afirka ta Yamma (Ecowas) sun ce hafsoshin tsaron ƙungiyar sun yanke shawara a kan…
Read More » -
DA ƊUMI-ƊUMI: Farashin man fetur ya tashi zuwa N617
DA ƊUMI-ƊUMI: Farashin man fetur ya tashi zuwa N617 Farashin litar man fetur ya tashi daga zuwa Naira 617. Jaridar…
Read More » -
Wata mata ta haifi santalelen yaro, yayinda take tsaka da wanka a cikin ruwa.
Bidiyo ya bayyana, inda wata mata mai suna Maria Luna, ta haifi santalen yaro, yayin da take tsaka da wanka…
Read More » -
Ɗan takarar mataimakin gwamna na NNPP ya ajiye takara tare da fice wa daga jam’iyyar
Ɗan takarar mataimakin gwamna na NNPP ya ajiye takara tare da fice wa daga jam’iyyar Mataimakin dan takarar gwamna na…
Read More » -
Majalisar dokokin Indonesiya ta amince da hukuncin dauri kan yin jima’i kafin aure
Majalisar dokokin Indonesiya ta amince da hukuncin dauri kan yin jima’i kafin aure Majalisar dokokin Indonesiya ta amince da…
Read More » -
Shugaban Ukraine Ya Nemi Tallafin Najeriya A Yakinsu Da Rasha
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelenskyy, ya nemi tallafin Najeriya, Kwaddibuwa da ma sauran kasashen Afirka kan yakin da kasarsa ke gwabzawa…
Read More » -
DA DUMI DUMI, Kasar Amurka ta sanar da kashe shugaban al-Qaeda
DA DUMI DUMI, Kasar Amurka ta sanar da kashe shugaban al-Qaeda Shugaban kasar Amurka Joe Biden ya sanar a…
Read More » -
Akwai rade-radin kulluwar wata alaka mai karfi tsakanin Dangote da diyar Sunusi Lamido Sunusi
A yan kwanakin baya-bayan nan ne aka sami bullar wadansu hotuna, na diyar sarki Sunusi Lamido Sunusi tare da shahararren…
Read More » -
Dan Wasan Kwallon Kafa (Sadio Mane) Yayiwa Al’ummar Kauyen sa Sha tara ta arziki, Ya gina Makaranta ta Kimanin Miliyan 120M domin Yayan Talakawa.
Dan Wasan Kwallon Kafa (Sadio Mane) Yayiwa Al’ummar Kauyen sa Sha tara ta arziki, Ya gina Makaranta ta Kimanin Miliyan…
Read More »