Labaran Nishadi

Hamisu Breaker Ya Bawa Duniya Mamaki Kalli Fa – Labarai.com.ng

Fitaccen mawakin Hausa wanda ake yayi Hamisu Breaker ya bawa duniya mamaki ganin yadda jarumin yayi wani abun bajinta ko kuma muce abunda ya bawa duniya mamaki.
Hamisu Breaker yana daya daga cikin jigon mawakan Hausa na wannan Lokacin wanda a yanzu sune wanda suke fada aji a sabgar wake da raye raye.
Mawakin yayi wani abunda ya girgiza Kannywood wanda hakan ba kowa ne zai iya aiwatar wa ba.
Kada dai mu cika ku da surutu zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!