Labaran Nishadi
Hotunan Gidan Mawaki Dauda Kahutu Rarara da Mahaifiyar shi, iyalan shi da kuma motocin shi

Hotunan Mawaki Dauda Kahutu Rarara tare da iyalan sa, Mahaifiyar sa,da kuma motocin sa.
Mawakin Rarara yana daya daga cikin manyan mawakan siyasa da ake ji dasu a gida da wajen Najeriya,yayi wakoki da dama wadanda suka kara daga darajar sa,da kuma samun Alfarma a inda baya zato.
Ga bidiyon gidan jarumin tare da mahaifiyar sa da kuma iyalan shi harma da motocin hawan sa.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa.