Labaran Nishadi

Bidiyon Tsaraicin Aisha Izzar So Sun Girgiza Kannywood – Labarai.com.ng

 Bayyanar hotunan tsaraicin jaruma Aisha Izzar So sun tada kura a Kannywood.

Wasu hotuna wanda ba’a inda suka fara fitowa ba na jarumar masana’antar Kannywood Aisha Najamu wanda wasu sukafi sani da suna Aisha Izzar So,hotunan sun fara yawo a sahar sada zumunta ta Facebook.

Jarumar tana daya daga cikin manyan jigajigan jaruman Kannywood wanda ake ji dasu mata a wannan Lokacin.

Jarumar tana yawan shan suka game da dabi’ar data ke nunawa acikin fim dinnan mai dogon zango na Izzar So.

Ga dai kadan daga cikin hotunan Jarumar wanda aka wallafa a cikin wani group a Facebook mai suna IZZAR SO.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!