Labarai

Duk Sati Ina Samun Kudi Kimanin Naira Miliyan daya da Rabi N1,500,000 a Sana’ar Carbin Malam – Inji Ramatu

Wata mata kenan a Kauyen Fadima dake a babban birnin Katsina, wacce ba’a taba samun yar kasuwa mai himma kamarta ramatu ba a Kauyen. Ramatu, wacce ta kasance matar aure mai matsakaicin shekaru, wadda kuma ba ta yi karatun boko ba, ta fara sana’ar alewar carbin malan bayan aurenta na fari wanda bai jima sosai ba.

Kalli Cikakken bidiyon Anan

Ramatu ta ce: Mahaifiyar tace ta shigar da ita cikin wannan kasuwancin. Itace ta koyar da ni duk abin dana sani da kuma yadda ake hada alewar gargajiyar. A gidan Ramatu akwai ma’aikata sama da 70, ciki har da yara mata da maza, suke aikin hada alewar da kunshe ta cikin sauri da kwarewa.

Amma a yanzu ramatu ta girma a wannan kasuwanci domin tana hada kudi kimanin naira Miliyan daya da rabi a duk sati.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!