Labarai

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun barayin Waya Sun Halaka Matashi ta Hanyar Caka Masa Wuka a Jahar Kano

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun barayin Waya Sun Halaka Matashi ta Hanyar Caka Masa Wuka a Jahar Kano

Barayin Waya Sun Kashe Wani Matashi a Jahar Kano Sakamakon Caka Masa Wuka Da Suka Yi, Marigayin mai suna Aminu Aliyu Halliru, barayin wayan sun kashe shine a yankin Kurna Babban Layi dake Kano.

A halin Yanzu barayin waya sunyi matar yawa a arewacin Nigeria musamman ma Kano, Katsina da Kaduna inda a kullum suka jikkatawa tare da halaka Mutane.

Yakamata Gwamnati ta dauki tsatsauran mataki akan irin wannan abubuwan, Allah yaji kansa da rahama ameen .

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!