Labarai
Ziyarar Da Shugaba Buhari Yazo Kano
Ziyarar Da Shugaba Buhari Yazo Kano
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kawo ziyara jihar Kano domin bude sababbin ayyuka da akayi, na farko akwai aikin bude layin dogo daga Kano izuwa Kaduna,bayan nan akwai aikin da Mai Girma Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gudanar na ginin Fly Over dake Zoo Road,acikin garin Kanon.
Www.labarai.com.ng