Labaran Kannywood
Zan Kashe Kaina Akan Hadizan Saima – Faruk Tukuntawa
Wani shahararren matashi Dan crypto a shafin Facebook ya bayyana Soyayyar shi ga jaruma Hadizan Saima.
Jarumar itace wadda ta fito a Matsayin Babar Nafisat Abdullahi a cikin Shirin nan mai dogon zango na LABARINA.
Matashin yayi kalamai masu sanyaya zuciya ga jarumar.
Ya fada kamar haka;
“Hajiya Hadiza hakika na jima Ina rokon Allah Madaukakin sarki daya nunamin kwatankwacin wannan rana kafin na koma a gareshi.
Ga karashen abunda ya fada a cikin hoton dake kasa;
Www.labarai.com.ng