Zainab Ja'afar Mahmud Adam

Zainab “Yar Marigayi Malam Ja’afar Ta Bawa Duniya Mamaki ,Malam Ya Mutu Ya Dawo

 “Yar Marigayi Malam Ja’afar Mahmud Adam ta bayyana cikakken tarihin ta da kuma sauran abubuwa daya kamata ku sani game da ita.

Malama Zainab din ta bawa mutane da dama mamaki ganin yadda lokaci guda mutane suke shaukin ganin hirar tata da gidan jaridar BBC Hausa sukayi da ita.

Zainab ta bayyana yadda ta fara karatu tun daga wajen mahaifinta, Marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam, haka zalika da wadanda suka temaka mata har takai Yadda take a yanzu.

Tun bayan bullowar bidiyonta yadda take jawabi a kwanakin baya a wajen taron Izala da aka gabatar a garin Kano Mutane da dama sun yabi Zainab din,sai dai wasu hakan baiyi musu dadi ba,a inda suke ganin cewa ai be dace Malama Zainab din ta bayyana a gaban Malamai ba tana jawabi.

Zaku iya kallon cikakkiyar hirar ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

Www.labarai.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!