Kannywood News
Zafafan Hotunan Sallar Rahama Sadau
Hotunan kwalliyar sallar Jaruma Rahama Sadau kenan,hotunan sun jawo maganganu kala-kala duba da yadda jama’a suke kalubalantar jarumar,saboda ta saka sarkar kafa Wanda mutane Hausawa da dama ke yiwa shigar wani kallo daban.
Www.labarai.com.ng