Rahama Sadau

Zafafan Hotunan Rahama Sadau Wanda Suka Jawo Cece Kuce

A jiya ne 1 ga wata Nuwanba shekarar 2021. Rahama ta wallafa wasu hotunan ta sanye da kananan kaya wanda mutane suke cece kuce yanzu haka.
Ga duk Wanda ya saba bibiyar jarumar,a duk sabon wata daya shigo jarumar tana wallafa hotunan ta domin murnar shiga sabon wata,sai dai a wannan karon mutane sunyiwa jarumar ca akan anganta sanye da sarka a jikin kafafunta,Wanda wasu sukewa duk mai saka hakan a Matsayin mazinaci ko kuma “Yar madigo.

Sai dai a binciken mu mun tabbatar da cewa ko wacce al’umma akwai irin al’adun ta.
Wasu abun kwalliya ne a garesu wasu kuma kishiyar hakan kamar yadda wasu Hausawan suke gani.

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!