Momme Gombe
Zafafan Hotunan Jaruma Momme Gombe Cikin Kwalliyar Murnar Cika Najeriya Shekara 61 Da Samun “Yanci
Hotunan sun fita iya fita,jaruma Momme Gombe tana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da akeji dasu a wannan lokacin.
Www.labarai.com.ng