Uncategorized
Zafafan Hotunan Jaruma Hadiza Gabon A Kasar Amerika
Wasu fitattun hotunan jarumar Kannywood wadda duniya ke yayi Hadiza Gabon ta wallafa wasu hotunan ta Wanda mutane da dama sunyi farin ciki da ganin hotunan nata.
Tun a kwanakin baya ne jarumar ta bayyana a shafinta na Instagram tana fadin cewa tana kasar Amerika,sannan ta dauki hotuna da dama a guraren tarihin kasar Amurka din.
Www.labarai.com.ng