Zafafan fitattun hotunan fitacciyar jarumar Kannywood Fati Washa wadda ta jima ana damawa da ita a cikin masana’antar Kannywood.
Hotunan jarumar sun dauki hankula sosai duba da yanayin gurin data dauki hotunan tare da kanwar jaruma Rahama Sadau.
Wana fata kukeyi wa Jaruma Fati Washa din?