Hadiza Gabon
Zafafan Hotunan Hadiza Gabon Da Suka Jawo Cece Kuce
A safiyar yau ne 11 ga watan Nuwanba na shekarar 2021,Jaruma Hadiza Aliyu Gabon ta saki wasu hotunan da suka jawo magana sosai musamman daga masoyanta na shafukan sada zumunta na Facebook.
Ga dai hotunan kamar haka.
Mene fatan ku ga jarumar?
Www.labarai.com.ng