Hadiza Gabon

Zafafan Hotunan Hadiza Gabon A Kasar Amerika

Wasu Zafafan hotunan da fitacciyar jarumar Kannywood dinnan Hadiza Aliyu Gabon ta saki bayan ta sauka a kasar Amur
ka.

Tun a kwanakin baya jarumar ta bayyana 
Tana kasar Amurka din.
Ya kukaga Hotunan kuwa,shin jarumar tana matukar burge ku?

 

Www.labarai.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!