Uncategorized

Zafafan Hotunan Birthday Din Jaruma Stephanie DadinKowa – Labarai.com.ng

Kamar yadda kuka sani a jiyane muka kawo muku Zafafan Hotunan Birthday Din Jaruma Amal Umar,yauma dai sai muka tashi da jin yau Ranar Stephanie DadinKowa ce.

A kwanakin baya mun kawo muku yadda jarumar ta bayyanawa duniya cewa tana matukar son ma’aikin Allah da Kuma wakokin yabon shi.
Ya kukaga hotunan nata kuwa?

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!