Aisha Izzar So
Zafafan Hotunan Aisha Izzar So A Kasa Mai Tsarki
Hotunan Jaruma Aisha Najamu kenan a kasa mai tsarki yayin dataje gudanar da aikin Umarah,jarumar ta burge jarumai da dama harma da masoyanta akan ziyarar data kai.
Www.labarai.com.ng