Labaran Kannywood

Za’a Rufe AREWA24 Saboda Tallar Fim Din Batsa Na Farko A Kannywood

Tuni dai tun bayan bayyanar tallar shirin nan mai dogon zango na ‘Makaranta’ an gano yadda ake fitsara kiri-kiri da kuma furta kalaman batsa babu jin kunya duk da ganin hakan ya sabawa Addini da Kuma Al’adar Malam Bahaushe.

Tuni dai wani matashi ya fito ya bayyana kudirin shi akan hakan bai dace ba kuma ya kamata ace an rufe tashar data haska tallar shirin a karon farko.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon kamar yadda tashar Sai Da Kai dake YouTube suka kawo ainihin labarin πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://youtu.be/CD65BtvTb7U

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!