LABARINA
Za’a Dawo Shirin LABARINA SEASON 5 Ranar Juma’a – Labarai.com.ng

Fitaccen Daraktan nan Malam Aminu Saira ne ya fitar da sanarwar cewa idan har Allah ya yadda za’a dawo haska shirin mai farin jini a ranar Juma’a,mutane da dama sunji dadin jin hakan daga bakin mak bada umarnin shirin.
Sai dai wasu na ganin yaya zata kasance kenan duk da abubuwa da dama suka faru kafin dakatar da Shirin,kamar yadda aka bayyana jarumi Nuhu Abdullahi ya mutu wato Mahmud,da kuma yadda Nafisat Abdullahi ta bayyana cewa bazata sami damar cigaba da bayyana a cikin shirin ba.
Hausawa sunce dai daga bakin mai ita tafi dadi,zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇
Mu41778329@gmail
𝐆𝐚𝐬𝐤𝐢𝐲𝐚 𝐛𝐚𝐳𝐚𝐦𝐮𝐣𝐢 𝐝𝐚𝐝𝐢 𝐛𝐚 𝐦𝐮𝐝𝐝𝐢 𝐚𝐤𝐚𝐜𝐞 𝐧𝐚𝐟𝐢𝐬 𝐭𝐚𝐛𝐚𝐫 𝐥𝐚𝐛𝐚𝐫𝐢𝐧𝐚
𝐌𝐞𝐲𝐚𝐬𝐚 𝐝𝐢𝐫𝐞𝐜𝐭𝐨𝐜𝐢 𝐛𝐚𝐬𝐚𝐦𝐚 𝐰𝐚 𝐲𝐚𝐧 𝐤𝐚𝐥𝐥𝐨 𝐝𝐚 𝐣𝐚𝐫𝐮𝐦𝐚𝐢 𝐚𝐝𝐚𝐥𝐜𝐢𝐧𝐞