Schools News
Trending

An Fara Registration Din PostUTME na Yusuf Maitama Sule University (YUMSUK) 2022

A jiyane Asabar 29-1-2022 hukumar Makarantar Yusuf Maitama Sule University suka bayyana cewa za’a fara gudanar da registration din PostUTME din daliban shekarar 2021 wadanda suka zabi Makarantar a matsayin inda zasuyi karatu a JAMB din data gabata ta 2021 a gobe Litinin 31 ga watan Junairun shekarar 2022 da muke ciki.

VC din Makarantar kenan
VC Din Yusuf Maitama Sule University

Mun sami wannan sanarwar ne daga hukumar Makarantar Yusuf Maitama Sule wadda ada akafi sani ada da Northwest University, sanarwar ta fito ne daga Registerer din Makarantar a inda aka dinga kafe sanarwar a ‘Allon Sanarwa’ wato Notice Board na ilahirin sassan jami’ar.

Zaku iya yin registration din a portal din Makarantar kamar haka,Amma mafi shawara gwanda kuje guraren da suka yarje aje ayi registration din.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!