Fitaccen mawakin gambarar wadda a yanzu aka fi sani da Hausa Hip-hop DJ AB ya saki sabon Album dinshi wanda yayiwa lakabi da Your Fav.
Mawakin kamar dai yadda aka saba yana sakin Album dinshi ne a duk shekara kamar yadda mawakan kudu irin su WizKid,Davido da Olamide suke yi.
Ga lyric video din Nadama ku kalla anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu a koda yaushe, mungode!