Fitaccen mawakin gambarar wadda a yanzu aka fi sani da Hausa Hip-hop DJ AB ya saki sabon Album dinshi wanda yayiwa lakabi da Your Fav.
Mawakin kamar dai yadda aka saba yana sakin Album dinshi ne a duk shekara kamar yadda mawakan kudu irin su WizKid,Davido da Olamide suke yi.

Ga wakokin dake cikin album din Your Fav din baki daya :
- The heist skit
- Keep me safe Ft Drinking master & Boyskid
- Sa ido
- An cuce ni Ft Namenj
- Sai ni
- Nadama
- Kwapsa Ft Ice Prince & Cpt.Jamil
- Da saura
- Blow my mind (Bawi)
- Doing my job
- Ki fada Ft Zayn Africa & Feezy
- Matsala Ft B.O.C Madaki