#HamisuBreakerLawan Ahmad
Yau Lawan Ahmad Ya Cika Shekara 13 Da Yin Aure – Labarai.com.ng
A yau ne wannan fasihin Jarumin Kannywood din wanda ake yayi wato Lawan Ahmad wanda wasu sukafi sani da Umar Hashim a cikin Shirin nan mai dogon zango (IZZAR SO) ya cika Shekara 13 cif-cif da yin aurensa.
Bayan auren Jarumin Allah ya azurtasu da samun “ya”ya har guda uku.
Mene fatan ku ga jarumin?
Www.labarai.com.ng