Labaran Kannywood

“Yar Jaruma Aisha Dan Kano Ta Girgiza Kannywood, Kalli Abunda Takeyi

“Yar fitacciyar jarumar Hausa Marigayiya Aisha Dan Kano ta bawa duniya mamaki.

Kamar yadda kuka sani cewa Allah Yayiwa fitacciyar jarumar Hausar rasuwa shekaru uku baya,sai kuma gashi kwatsam a kaci karo da ganin bidiyon Yar Jarumar.
Mutane da dama sun yabi “Yar Aisha Dan Kano din mai suna Zainab,haka zalika sunyi mata addu’o’i da kuma fatan Alkairi.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!