Labaran Kannywood
Trending
Yanzu-Yanzu Gaskiya Ta Bayyana Akan Auren Aisha Humaira Da Bashir Mai Shadda

Fitacciyar jarumar da wannan sanannen mashiryin finafinan Abubakar Bashir Mai Shadda hotunan su sun zagaya ko ina domin kuwa tuni wasu gidajen labarai suka wallafa cewa wuf zaiyi da Humaira din,sai daga baya gaskiya ta bayyana.
Mai Shadda din da Aisha Humaira sunyi tallar wani Shago ne na siyar da kayayyaki a kasuwar Kwari dake jihar Kano,ba wai aure ba sunyi hakan ne kawai domin jan hankalin masu kallon shirye-shiryen su.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon tallar da sukayi anan kasa 👇👇👇