Uncategorized

YANZU-YANZU: Abba Kyari ya shiga hannun Jami’an Ƴan Sanda.

Hukumomin ƴan sanda a Nigeria sun kama Abba Kyari bisa laifin da ake zarginsa na fataucin miyagun ƙwayoyi.

A safiyar yau ne hukumar farauta da safarar miyagun ƙwayoyi NDLEA a taƙaice, ta bayyana tsohon Jami’in ƴan sandan wato Abba Kyari a matsayin wanda take nema ruwa a jallo.

Kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito, a halin yanzu haka Abba Kyari yana hannun Jami’an ƴan Sanda a Nigeria.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!