Hajji /Umara
Yanzu Haka Andena Bada Tazara A Ka’abah Yayin Gudanar Da Aikin Hajji Ko Umara
Hukumar kasar Saudiyya ta dakatar da bada tazara da akeyi yayin gudanar da aikin Hajji ko kuma Umara.
Mutane da dama sun bayyana Jin dadin su dajin wannan labarin domin kusan shekaru biyu kenan da dena aikin Hajji ko Umara kamar yadda aka saba a baya.
Www.labarai.com.ng