Tsaro

“Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 10 Da Kuma Kona Gidaje A Garin Filato – Labarai.com.ng

Rahotanni daga jihar Fulato na cewa an kashe akalla mutum 10 tare da kona gidaje a wani hari da “yan bindiga suka kai a Te’egbea dake karamar hukumar Bassa dake jihar ta filato,sai dai har yanzu ba’a gano wadanda suka aikata hakan ba.


Kwamishinan yada labarai na jihar ne ya sanar da wakilan BBC Hausa hakan kuma ya tabbatar da faruwar hakan.


Har wa yanzu ba’a gama tantance asarar dukiya da rayuka da akayi ba.

Wasu rahotanni na fadin cewa ankai harin ne tun jiya da daddare wanda yakai har kusan safiyar yau ta juma’a din da muke ciki.
Inda “Yan bindigar suka kunnawa gidaje wuta sannan suka bude wuta.


Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!