Uncategorized

Yan bindiga sun harbe tsohon dan takarar Gwamnan Jihar Zamfara a hanyar Abuja zuwa Kaduna.

Rahotanni sun tabbatarda cewa ƴan Bindigar da suka tare hanyar Abuja zuwa Kaduna sun kashe tsohon ɗan takarar Gwamna na Jam’iyyar APC daga Jihar Zamfara.

Mamacin mai suna Sagir Hamidu yana ɗaya daga cikin mutanen da al’amarin ya ritsa dasu a yammacin wannan rana ta Lahadi.

Jaridar Labarai tana cigaba ta tattara rahotanni dangane da al’amarin.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!