Al'ajabi
Yadda Wata Yarinya “Yar Faransa Ta Haddace Qurani A Wata Hudu Ikon Allah!

Yadda wata budurwar yarinya mai kankantar shekaru ta Haddace Qurani mai girma cikin watanni hudu kacal,gidan jaridar BBC Hausa sun sami zantawa da yarinyar.
Ba tare da bata lokaci ba,Zaku iya kallon cikakkiyar tattaunawar da akayi da ita anan kasa.
YouTube/MaiBirediTV