Tsaro

Yadda Wata Budurwa Ta Turawa Da Bello Turji Zazzafar Wasika Babu Tsoro

Wata budurwa mai amfani da shafin nan na sada zumunta na TikTok ta turawa da Shugaban yan Ta’adda daya hana Katsina,Zamfara da kuma Sokoto zaman lafiya wato Bello Turji.

Ta turawa da Turji dinne wasikar cikin rashin tsoro duk da duba da raunin ta na “ya mace amma sai dai tayi abunda ko a cikin Mazan ba kowa ne zai iya ba.

Zaku iya kallon cikakkiyar budaddiyar wasikar anan kasa 👇👇👇👇

https://youtu.be/LNwLgUxg8hk

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!