Labaran Kannywood

Yadda wani hoton Jaruma Rahama Sadau ya janyo cece kuce a shafukan sada zumunta

Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood Rahama Sadau ta saki wasu Zafafan hotunan ta a shafukan ta na sada zumunta, jarumar ta bayyana ne a cikin wani hoto wani ya dora hannu a kan kafadarta.

Wanda hakan bai yiwa masoyanta da dama dadin gani ba,duk da cewa dai daman hakan ba wani abu bane ga jarumar.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇

https://youtu.be/_aUFZJSKXt8

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!