Labarai/Addini
Yadda Sunusi Lamido Sunusi Ya Kaiwa Sheikh Sharif Saleh Ziyara A Gidanshi Dake Abuja

Yadda tsohon sarkin Kano Sunusi Lamido Sunusi ya kai ziyara gidan babban malamin nan a Najeriya harma da duniya baki daya wato ba wani bane illa Sheikh Sharif Saleh a gidanshi dake birnin Tarayyar Abuja.
[email protected]