Sani Dangote
Yadda Matemakin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo Yazo Yin Ta’aziyar Dangote
Wasu hotuna kenan da suka bayyana na Matemakin Shugaban kasar Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo yayin daya kai ziyarar ta’aziyr Mutuwar Alhaji Sani Dangote.
Hotunan sun dauki hankulan jama’a da dama.
Wasu na ganin me yasaka Shugaban Kasar Muhammadu Buhari bai halarci Jana’izar ba
Allah yajikansa yasa ya huta.
Www.labarai.com.ng