Saudi Arabia

Yadda Masallacin Ka’abah Ya Kasance Bayan Cire Dokar Korona – Labari.com.ng

Alhamdulillah,kamar yadda kuka sani kusan Shekara biyu kenan tun bayan bullowar cutar nan ta Korona abubuwa Sukayi tsanani a masallatan kasar Saudi Arabia,har takai ta kawo aka dakatar da wasu kasashen daga zuwa gudanar da aikin Hajji da Kuma Umara.
Amma yanzu cikin ikon Allah an cire wadannan dokokin da aka saka a baya.
Daure ka tura izuwa wasu ta hanyar 👇 👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!