Labaran Kannywood
Yadda Maryam Yahaya Da Aisha Izzar So Suka Bawa Duniya Mamaki Da Wani Sabon Salon Bidiyo

Yadda fitattun jaruman Kannywood Maryam Yahaya da kuma Aisha Izzar So suka saki wani sabon bidiyon su a tare bayan rashin lafiyar Maryam Yahaya din.
Sai dai mutane da dama na kalubalantar jarumar absa yadda kanta yake rawa tun bayan data fara farfadowa daga rashin lafiyar Malaria da Typhoid da tayi.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon nasu nan kasa 👇👇👇
https://youtu.be/PqCTIwxRxco
Soufiyaoumarou