Labaran Kannywood
Yadda Jarumi Mustapha Nabraska Ya Bude Sabon Ofishin Shi A 2022

A yau ne aka gudanar da bikin bude sabon Ofishin jarumi Mustapha Nabraska, jarumi Falalu A. Dorayi ne ya wallafa hakan a shafukan sa na sada zumunta.