#HamisuBreakerLabarai

Yadda Jaruman Kannywood Sukayi Murnar Maulidi | Wata Budurwa Ta Kamu Da Soyayyar Nuhu Abdullahi Jarumin Shirin LABARINA

Bidiyon yadda Jaruman Kannywood Mata da maza suka taya Al-ummar musulmi Murnar Maulidin Shugaban Halitta Annabi Muhammadu S.A.W.
Haka zalika,wata Tsaleliyar budurwa ta kamu da son jarumi Nuhu Abdullahi wanda wasu sukafi sani da Mahmud a cikin Shirin LABARINA Series.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇 👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!