Labarai/Addini

Yadda Hisbah ta rabawa wasu matasa Al-Qur’ani su karanta bayan kamasu a yayin da suke wasan Karta (Caca) a Kano.

 

Hukumar Hisbah ta cafke waɗansu matasa a Kano yayinda suke wasan Karta a Kano.

Kamar yadda Jaridar Daily Nigerian ta wallafa; Matasan an kamasu ne a ƙauyen Warawa dake Jihar Kano, yayin da suke buga wasan a tsakaninsu.

Wannan dalilin ne ya sanya Hisbah suka rabawa matasan Al-Qur’an domin su yi taƙara mai makon amfani da loƙacinsu bisa aikin banza.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!