#HamisuBreakerLabarai
Yadda Gwamnan Jihar Jihqr Ekiti Kirista Yayi Sallar Juma’a – Labarai.com.ng
Yadda Gwamnan Jihar Ekiti Fami Kayode ya bawa duniya Mamaki,a jiya ne juma’a yayin gudanar da Sallar juma’a aka ga Mai Girma Gwamnan Jihar Ekiti yazo masallaci,tuni dai mutane Sukayi shiru aka tsaya ana kallon abunda zaiyi.
Haka dai aka gudanar da Sallar tare dashi duk da cewa Kirista ne,bayan idar da sallah ya bayyana cewa yazo masallaci ne domin ayi masa addu’a absa a jiyanne ya cika Shekara uku cif-cif a kan karagar Gwamnan Jihar Kuma Zango na uku.
Da yawa yawan mutane na ganin cewa Gwamnan Jihar Ekiti din yana sha’awar musulunci ne.
Daure ka tura izuwa wasu ta hanyar 👇👇👇
Www.labarai.com.ng