#HamisuBreakerKannywood News

Yadda Dattijan Kannywood Suka Kaiwa Ganduje Ziyarar Ban Girma – Labarai.com.ng

Hotunan Jaruman Kannywood wadanda suka manyanta kenan da suka kaiwa Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Ziyarar.

Sai dai har yanzu bamu Sami Cikkken bayanin mene ne ya kaisu gurin Gwamnan ba domin kuwa anga Mustapha Nabraska aciki, hakan ya jawo kace nace tsakanin jama’a.
Kamar yadda kowa ya sani dai cewa Nabraska dan kwankwasiyya ne na gani kasheni.
Jaruman da suka kai ziyarar sune kamar haka:
1- Kabiru Mai Kaba
2- Hadiza Muhammad
3- Mustapha Nabraska
4- Hamisu Iyantama
5- Hajara Usman.
Da dai sauransu.
Zamu kawo muku ragowar bayanin nan bada jimawa ba.

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!