Labaran Duniya

Yadda Bello Turji Ya Janyo Aya Ya Fassara Yabar Baya Da Kura

Sanannen dan fashin dajin nan da yayi kaurin suna a Najeriya wanda ake yiwa lakabi da Bello Turji ya fito ya bayyana gidan jaridar Aminiya cewa shifa musulmi ne domin kuwa ko kafin suyi hira dashi sai daya gama idar da Sallah,haka zalika ya karyata babban Malamin nan mai suna Bello Yabo akan Ikirarin da Malamin yayi na cewa shi barawo ne kuma an taba kai shi gidan kurkuku.

Zaku iya kallon cikakkiyar hirar da akayi dashi Bello Turji din anan kasa 👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!