Labaran Kannywood
Yadda Amarya Hafsat Barauniya tayi shagalin bikin birthday din “yarta Ramla

Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood Hafsat Idris Barauniya wacce tayi aure a watan daya gabata, jarumar ta wallafa yadda akayi shagalin bikin birthday din yarta Ramla wacce wasu kuma suke kira da Nana. Ta wallafa bidiyon ne a shafin ta na TikTok da Kuma Instagram a inda abokanan sana’ar ta irin su Ali Nuhu suka taya yarinyar tata murnar ranar haihuwar tata.
Sai dai a bangaren masoyan ta kuwa mutane da dama sun bayyana abunda yake a cikin zuciyar su,wato sun nuna sun kyasa kuma suna riko!
Zaku iya kallon cikakken bidiyon shagalin anan kasa ๐๐๐๐๐