Girke-Girke

Yadda Ake Hada HEAN And Bread – Labarai.com.ng

HEAN And BREAD🍞🍞🍞

Ingredients🍱

Kaza🐓

Garin bread🍞

Kwai🥚

Gishiri 🔘

Mankuli 

Kayan kamshi

Albasa🧅

Proceedure

Zaki yanka kazarki🐓bayan kin wanketa kin tananata ki ajiye a gefe zaki fasa kwai🍳ki hadashibase kinzuba masa gishiri ba tunda indai kin bar naman ya qone ajikin  naman bakida bukatar zuba gishiri sai dai in kina so

Sai kidauko wannan bushasshen birefinki bayan ki daura mai a wuta  idan manki yayi zafi sai kidinga daukar yankakken kazan🍗🍖🍖nan da kika tanana kina tsomawa a cikin ruwan kwankina sawa acikin garin biredin nan kina soyawa acikin mai

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!