Labaran Duniya
Yadda Akayi Shagalin Nuna Finafinai Na Duniya A Kasar Saudiya – Labarai.com.ng
Tun a kwanakin baya da suka wuce an gano Babban Limamin kasar Saudiyya ya bayyana yana yin Karta sannan kuma Angono shi kuma ya bayyana a cikin wani shirin fim
Hakan ta saka aka dinga kuce nace a Shafukan sada zumunta.
Sai kuma yau gashi kwatsam yadda aka gudanar bikin nuna finafinai na duniya a kasar.
Ga dai wasu hotuna daga gurin shagalin.
Zaku iya bayyana mana ra’ayoyin ku…
Www.labarai.com.ng