Labaran Kannywood

Yadda Akayi Shagalin Bikin Laila Ta LABARINA – Labarai.com.ng

 Hotunan Amarya Maryam Waziri wadda wasu sukafi sani da suna Laila a cikin shirin fim dinnan mai dogon zango na LABARINA SERIES.

Jarumar ta auri wani tsohon dan wasan kwallon kafar Najeriya ne mai suna Babangida Ibrahim.

Mutane da dama sun taya jarumar murna wanda suka hada da abokan sana’ar ta harma da masoyanta baki daya.

Muma anan muna Taya ta murna,Allah ya basu zaman lafiya Amin.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!