Sani Garba SK
Yadda Akayi Jana’izar Jarumi Sani Garba SK – Labarai.com.ng
Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un!
A jiyane Allah ya dauki ran wannan fitaccen jarumin a masana’antar Kannywood Sani Garba SK.
Wanda akayi mishi Sallar Jana’iza a yau Alhamis 16 ga watan Disamba 2021,a unguwar Mandawari dake cikin birnin Kano a Najeriya.
Jana’izar Sani Garba SK |
Anyi mishi sallah kamar yadda addini ya koyar,Allah yajikansa da gafara Amin.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon Jana’izar ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇
Www.labarai.com.ng