Sani Dangote

Yadda Akayi Jana’izar Dangote,Mutuwar Ta Tada Hankulan Jama’a – Labarai.com.ng

 Mutuwar Dangote ta tada hankula sosai,A yaune Laraba aka gudanar da Jana’izar tashi wadda ta sami mahalarta sosai,mutane da yawa babu masaka tsinke.

Mutuwar Alhaji Sani Goten da dauki hankula sosai ganin yadda mutane da dama suka dinga yadawa cewa Alhaji Aliko Gote ne ya rasu.

Kafin mutuwar Alhaji Sani Dangote ya kasance shine matemakin Alhaji Aliko Gote a kamfanunnuwan su.

Ga dai bidiyon yadda Jana’izar ta Kasance anan kasa.👇👇👇

Allah yajikansa yasa ya huta.

Www.labarai.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!